(ABNA24.com) Rahotanni da muka samu daga yankin Khalil sun bayyana cewa wani Matashi Bafasladine dan shekaru 14 da haihuwa ya yi shahada sakamakon samame da sojojin HKI suka kai a sansanin yan gudun hijira na Bakir a yau laraba, lamarin da jawo taho mu gama tsakanin matasa palasdinawa da sojojin HKI .
Sojojin HKI sun harbi Matashin ne a garin Zahira inda ya ji mummunan rauni kafin daga bisani yace ga garinku nan, shi dai Matashin yana rayuwa da mahaifiyarsa ne tsawon lokaci a sansanin yan gudun hijira dake garin nan Khali,
/129
14 Mayu 2020 - 04:29
Lambar labari: 1036697
Rahotanni da muka samu daga yankin Khalil sun bayyana cewa wani Matashi Bafasladine dan shekaru 14 da haihuwa ya yi shahada sakamakon samame da sojojin HKI suka kai a sansanin yan gudun hijira na Bakir a yau laraba, lamarin da jawo taho mu gama tsakanin matasa palasdinawa da sojojin HKI .